Ish 54:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ki faɗaɗa kan iyakar ƙasarki a kowane gefe,Jama'arki za su karɓi ƙasarsuWadda al'ummai suke mallaka yanzu,Biranen da aka bari ba kowa, za su cika da mutane.

Ish 54

Ish 54:1-13