Ish 54:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni ne na halicci maƙeriWanda ya zuga wuta ya kuwa ƙera makamai.Ni ne kuma na halicci mayaƙiWanda yakan mori makamai domin kisa.

Ish 54

Ish 54:10-17