Ish 54:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Urushalima, kika zama kamar matar da ba ta da ɗa.Amma yanzu kina iya rairawa, ki yi sowa saboda murna.Yanzu za ki ƙara samun 'ya'ya fiye da naMatar da mijinta bai taɓa rabuwa da ita ba!

Ish 54

Ish 54:1-8