Ish 53:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma aka yi masa rauni saboda zunubanmu,Aka daddoke shi saboda muguntar da muka aikata.Hukuncin da ya sha ya 'yantar da mu,Dūkan da aka yi ta yi masa, ya sa muka warke.

Ish 53

Ish 53:1-7