Ish 52:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuma, ga shi, yana faruwa a Babila,Kuka zama kamammu a can, ba gaira ba dalili.Su da suke mulkinku suna girmankai, suna fāriya,Suna ta nuna mini raini.

Ish 52

Ish 52:2-10