Amma yanzu al'ummai da yawa za su yi mamaki a kansa,Sarakuna kuwa za su riƙe baki saboda mamaki.Za su gani su kuma fahimci abin da ba su taɓa sani ba.”