Ish 52:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci ba za ku bukaci ku fita da garaje ba,Ba za ku yi ƙoƙari ku tsere ba!Ubangiji Allah ne zai bishe ku,Ya kuma kiyaye ku ta kowane gefe.

Ish 52

Ish 52:9-15