Ish 51:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku kasa kunne gare ni, ku mutanena,Ku saurara ga abin da nake faɗa,Na ba da koyarwata ga al'ummai,Dokokina za su kawo musu haske.

Ish 51

Ish 51:1-10