Ish 51:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku ya kāre ku ya ce,“Ina ɗauke ƙoƙon da na ba ku cikin fushina.Ba za ku ƙara shan ruwan inabin da zai sa ku yi tangaɗi ba.

Ish 51

Ish 51:18-23