Ish 51:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan kusurwar kowane titiMutanenki sun rafke saboda rashin ƙarfi,Sun zama kamar barewa da tarkon maharbi ya kama.Suka ji ƙarfin fushin Allah.

Ish 51

Ish 51:18-23