Ish 50:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya koya mini abin da zan faɗa,Domin in iya ƙarfafa marar ƙarfi.A kowace safiya yakan sa in yi marmarin jin abin da zai koya mini.

Ish 50

Ish 50:1-10