Ish 50:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku duka da kuke tsoron Ubangiji,Kuna kuma biyayya da kalmomin bawansa,Zai yiwu hanyar da kuke bi ta yi duhu ƙwarai,Amma ku dogara ga Ubangiji, ku jingina ga Allahnku.

Ish 50

Ish 50:2-11