Ish 5:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ranar ta yi, za su yi ruri a kan Isra'ila da ƙarfi kamar rurin teku. Ku duba ƙasan nan! Duhu da damuwa! Duhu ya haɗiye hasken.

Ish 5

Ish 5:29-30