Ish 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kauce ƙasar ya tsintsince duwatsun,Ya daddasa itatuwan inabi mafi kyau.Ya gina hasumiya don a yi tsaronsu,Ya kuma haƙa rami inda za a matse 'ya'yan inabin.Ya yi ta jira don 'ya'yan inabin su nuna,Amma ko wannensu tsami take gare shi.

Ish 5

Ish 5:1-5