Ish 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kukan ce, “Bari Ubangiji ya gaggauta ya aikata abin da ya ce zai yi don mu gani. Bari Allah, Mai Tsarki na Isra'ila, ya i da shirye-shiryensa. Bari mu ga abin da yake nufi.”

Ish 5

Ish 5:17-23