Ish 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji Mai Runduna yana nuna girmansa ta wurin aikata abin da yake daidai, yana kuma bayyana shi Mai Tsarki ne, ta yadda yake shara'anta jama'arsa.

Ish 5

Ish 5:9-26