Ish 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka za a kwashe ku, ku zama 'yan sarƙa, a raba ku da ƙasarku. Yunwa za ta kashe shugabanninku, sauran jama'a kuwa ƙishirwa za ta kashe su.

Ish 5

Ish 5:11-16