Ish 49:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya amsa ya ce,“Wannan shi ne ainihin abin da zai faru.Za a ƙwace kamammun yaƙi,Za a kuma ƙwace wason da masu baƙin mulki ya yi.Zan yi yaƙi da dukan wanda yake yaƙi da ku,Zan kuwa kuɓutar da 'ya'yanku.

Ish 49

Ish 49:19-26