Ish 49:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarakuna za su zama kamar iyaye a gare ku,Sarauniyoyi za su yi renonku kamar uwaye.Za su rusuna har ƙasa su ba ku girma,Da tawali'u za su nuna muku bangirma.Sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji,Dukan mai jiran taimakon Ubangiji, ransa ba zai ɓaci ba.”

Ish 49

Ish 49:20-26