Ish 49:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ki ce wa kanki,‘Wa ya haifa mini waɗannan 'ya'ya?Na rasa 'ya'yana, ba kuwa zan iya haifar waɗansu ba.Aka kore ni, aka yi mini ɗaurin talala,Wane ne ya haifi waɗannan 'ya'ya?Aka bar ni, ni kaɗai,Daga ina waɗannan 'ya'ya suka fito?’ ”

Ish 49

Ish 49:20-25