Ish 49:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Aka lalatar da ƙasar, ta zama kufai,Amma yanzu za ta yi wa waɗanda suke komowa domin su zauna cikinta kaɗan.Waɗanda suka lalatar da ke kuwa,Za a kawar da su daga gare ki.

Ish 49

Ish 49:15-23