Ish 49:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku raira, ku sammai! Ki yi sowar murna, ke duniya!Bari duwatsu su ɓarke da waƙa!Ubangiji zai ta'azantar da mutanensa,Zai ji juyayin mutanensa da suke shan wahala.

Ish 49

Ish 49:9-15