Ish 49:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su taɓa jin yunwa ko ƙishi ba.Ba za su sha zafin rana da na hamada ba,Gama wanda yake ƙaunarsu ne zai bi da su.Zai bi da su zuwa maɓuɓɓugan ruwa.

Ish 49

Ish 49:8-18