Ish 49:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kasa kunne gare ni, ku al'ummai manisanta,Ku mutanen da suke zaune a can nesa!Ubangiji ya zaɓe ni, tun kafin a haife ni,Ya kuwa sa ni in zama bawansa.

Ish 49

Ish 49:1-7