Ish 48:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sani ba za a iya gaskata ku ba,Tun daga haihuwarku kuma an san ku da tayarwa.Shi ya sa ba ku taɓa jin wannan ba ko kaɗan,Ko kalma ɗaya ba ta taɓa shiga kunnenku ba.

Ish 48

Ish 48:6-13