Ish 48:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tuntuni na yi faɗi a kan makomarku,Na hurta abubuwa tun kafin su faru,Domin kada ku ɗauka cewa gumakanku ne suka yi su,Siffofinku ne kuma suka sa abin ya zama haka.

Ish 48

Ish 48:1-12