Ish 48:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da na yi, na yi shi don kaina ne,Ba zan bari a rasa girmama sunana ba,Ko kuwa wani dabam ya sami ɗaukakaWadda take tawa ce, ni kaɗai.”

Ish 48

Ish 48:8-17