Ish 48:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kasa kunne, ya jama'ar Isra'ila,Ku da kuke zuriyar Yahuza.Kuna rantsuwa da sunan Ubangiji,Kuna nuna kamar kuna sujada ga Allah na Isra'ila,Amma abin da kuke faɗa ba haka kuke nufi ba.

Ish 48

Ish 48:1-8