Ish 47:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ki kasa kunne, ke mai ƙaunar nishaɗi,Ke da kike tsammani kina zaune lami lafiya.Kin ɗauka kina da girma kamar Allah,Har kina ganin ba wani kamarki.Kina tsammani ba za ki taɓa zama gwauruwa ba,Ko ki sha hasarar 'ya'yanki.

Ish 47

Ish 47:3-9