Ish 47:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi fushi da mutanena,Na maishe su kamar su ba nawa ba ne.Na sa su a ƙarƙashin ikonki,Ba ki kuwa yi musu jinƙai ba,Har da tsofaffi ma kin ba su wuya.

Ish 47

Ish 47:1-11