Ish 47:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su gan ki a ƙasƙance, a kunyace kuma,A tuɓe ki tsirara kamar yarinyar da take baiwa.Zan ɗauki fansa, ba kuwa wanda zai hana ni.”

Ish 47

Ish 47:1-7