Ish 46:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suka buɗe alabensu suna zazzage zinariya,Suna auna azurfa a kan ma'auni.Suka yi jingar maƙerin zinariya don ya yi musu gunki,Sa'an nan suka rusuna suka yi masa sujada!

Ish 46

Ish 46:1-10