Ina kawo ranar nasara kusa,Ba ta da nisa ko kaɗan.Nasarata ba za ta yi jinkiri ba.Zan ceci Urushalima,Zan kuma kawo ɗaukaka ga Isra'ila a can.”