Ish 45:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko tukunyar yumɓu tana iya gardama da magininta,Tukunyar da take daidai da sauran tukwane?Ko yumɓu ya iya tambayar abin da maginin yake yi?Ko tukunya tana iya gunaguni a kan magininta?

Ish 45

Ish 45:7-13