Ish 45:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni na halicci haske duk da duhu,Ni ne na kawo albarka duk da la'ana.Ni Ubangiji, na yi dukkan waɗannan abu.

Ish 45

Ish 45:5-14