Ish 45:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sa ka domin ka taimaki bawana Isra'ila,Jama'ar da ni na zaɓa.Na ba ka girma mai yawa,Ko da yake kai ba ka san ni ba.

Ish 45

Ish 45:1-8