Ish 45:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da na faɗa gaskiya ne,Ba kuwa zai sāke ba.Ni, a dukkan yadda nake, na yi alkawari mai ƙarfi,Kowa da kowa zai zo ya durƙusa a gabana,Ya yi wa'adin zama mai biyayya a gare ni.

Ish 45

Ish 45:21-25