Ish 45:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni kaina zan shirya hanya dominka,Ina baji duwatsu da tuddai.Zan kakkarye ƙyamaren tagulla,In kuma daddatse gagara badau na baƙin ƙarfe.

Ish 45

Ish 45:1-5