Ish 45:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne wanda ya halicci duniya,Na kuma halicci mutum don ya zauna cikinta.Da ikona na shimfiɗa sammai,Ina kuwa mallakar rana, da wata, da taurari.

Ish 45

Ish 45:7-22