Ish 44:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce wa Sairus, ‘Kai ne wanda za ka yi mulki domina,Za ka yi abin da nake so ka yi,Za ka ba da umarni, cewa a sāke gina Urushalima,A kuma kafa harsashin ginin Haikali.’ ”

Ish 44

Ish 44:18-28