Ish 44:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Ubangiji wanda ya halicce ku,Tun farko, na taimake ku.Kada ku ji tsoro, ku bayina ne,Zaɓaɓɓun mutanena waɗanda nake ƙaunarsu.

Ish 44

Ish 44:1-11