Ish 44:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai yiwu ya sare itacen al'ul ya yi da shi, ko kuwa ya zaɓi itacen oak, ko na kasharina daga jeji. Ko kuwa ya dasa wani itace, ya jira ruwan sama don ya sa itacen ya yi girma.

Ish 44

Ish 44:9-20