Ish 44:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan wanda ya yi mata sujada za a ƙasƙantar da shi. Mutanen da suka ƙera gumakan, 'yan adam ne, ba wani abu ba. Bari su zo su tsaya gaban shari'a, za su razana, su kuma sha kunya.

Ish 44

Ish 44:6-18