Ish 43:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kirawo sauran al'umma, su zo ga shari'a.A cikin allolinsu wane zai iya faɗar abin da yake a gaba?A cikinsu wa ya yi hurci a kan abin da yake faruwa yanzu?Bari waɗannan alloli su kawo shaidunsuDon su tabbatar daidai suke,Su shaida gaskiyar maganganunsu.

Ish 43

Ish 43:2-10