Ish 43:21-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Su ne mutanen da na yi domin kaina,Za su raira yabbaina!”

22. Ubangiji ya ce,“Amma ba ni kuka yi wa sujada ba,Kun gaji da ni, ya Isra'ila.

23. Ba ku kawo mini hadayun ƙonawa na tumaki ba,Ba ni kuke girmamawa da hadayunku ba.Ban nawaita muku da neman hadayu ba,Ko in gajiyar da ku da roƙon turare.

Ish 43