Ish 43:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku duba abin da nake shirin yi.Yana ta faruwa ma, kuna iya ganinsa yanzu!Zan yi hanya a cikin jeji,In kuma ba ku rafuffukan ruwa a can.

Ish 43

Ish 43:15-26