Ish 43:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi da manyan sojoji zuwa hallaka,Sojojin karusai da na dawakai.Sun faɗi warwar, ba za su ƙara tashi ba,An hure su kamar 'yar wutar fitila!

Ish 43

Ish 43:13-20