Ish 43:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Isra'ila, Ubangiji wanda ya halicce ku ya ce,“Kada ku ji tsoro, na fanshe ku.Na kira ku da sunanku, ku nawa ne.

2. Sa'ad da kuke bi ta cikin ruwa mai zurfi,Zan kasance tare da ku,Wahala ba za ta fi ƙarfinku ba.Sa'ad da kuke bi ta cikin wuta, ba za ku ƙuna ba,Wuyar da ta same ku ba za ta cuce ku ba.

Ish 43