Ish 42:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne ya ba da Isra'ila ga masu waso?Ubangiji ne kansa, shi wanda muka yi wa zunubi!Ba mu iya zama kamar yadda yake so mu yi ba,Ko mu yi biyayya da koyarwarsa da ya ba mu.

Ish 42

Ish 42:18-25