Ish 42:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila, kun ga abu da yawa,Amma bai zama da ma'ana a gare ku ba ko kaɗan.Kuna da kunnuwan da za ku ji,Amma a ainihi me kuka ji?”

Ish 42

Ish 42:18-25